Home
Notification
Profile
Trending Articles
News
Bookmarked and Liked
Creator Center
Settings
Binyamin Kalla
--
Follow
Thank you 🙏
bbygoro
--
it is true, we thank you
Disclaimer: Includes third-party opinions. No financial advice. May include sponsored content.
See T&Cs.
0
0
Explore the latest crypto news
⚡️ Be a part of the latests discussions in crypto
💬 Interact with your favorite creators
👍 Enjoy content that interests you
Email / Phone number
Sign Up
Login
Relevant Creator
Binyamin Kalla
@Binyamin
Follow
Explore More From Creator
Mataken Fara Trading a CEX step-by-step: 1. Fahimtar Cryptocurrency da Trading Ka tabbata ka fahimci menene cryptocurrency da kuma trading. Sanin bambanci tsakanin spot trading, futures, leverage, da dai sauransu. 2. Zabin Exchanger mai aminci Zaɓi crypto exchanger da aka yarda da ingancin ta kamar Binance, KuCoin, OKX, da sauransu. Duba security features, kamar 2FA, email verification, da withdrawal whitelist. 3. Yin Rajista (Registering Account) Ka bude asusu da email/phone number. Tabbatar da identity verification (KYC) idan ana buƙata. 4. Koyi Yadda Exchanger take Aiki Karanta tutorials ko duba demo trading idan akwai. Fahimci yadda ake: Deposit da Withdrawal Buy/Sell Orders Order Types (Limit, Market, Stop-Limit) 5. Tsaro da Kariya Tabbatar da 2-Factor Authentication (2FA). Kar a taba bawa wani password ko private keys ka. Guji amfani da Wi-Fi mara tsaro ko VPN. 6. Fahimtar Risk da Money Management Ka sani crypto na da canji mai tsanani (volatility). Kada ka saka dukiyarka gaba ɗaya a Lokacin trading. Yi amfani da stop-loss da risk management. 7. Nazarin Kasuwa (Technical & Fundamental Analysis) Koyi amfani da support/resistance, time frames, da indicators. Bibiyar labaran da ke shafu kan kasuwan Crypto kamar Bitcoin halving, regulations, da dai sauransu. 8. Yin Aikin da Ƙwarewa Ka fara da kadan, sai ka ƙara wani lokaci. Ka rubuta abubuwan da ka koya – journal your trades. #Hausa #TrendingTopic
--
#Arizona Arizona's Bitcoin Reserve Bill Halted by Governor Governor Katie Hobbs vetoed a proposed bill aiming to allow Arizona to hold Bitcoin as part of state reserves. The decision was based on concerns regarding cryptocurrency risks. Hobbs stated, "Virtual currency is an 'untested' investment." The legislation, supported by Arizona State Senator Wendy Rogers, would have allowed investments in virtual currencies by the state treasury and retirement systems.
--
#BTC☀ BTC Ta Wuce $96,000 – Me Zai Biyo Baya? A jiya da dare, Bitcoin (BTC) Ya karya wani sabon matsayi da Kuma kafa tarihi – ya zarce farashin $96,000! Wannan babban ci gaba ne da ya sake janyo hankalu wan yan kasuwar crypto gaba ɗaya. Amma tambayar ita ce: Me Zai faru bayan haka? 1. Me Ya Jawo Karu wan price? a, Akwai dalilai Masu yawa gawasu Daga ciki: b, Karancin Bitcoin a kasuwa (supply squeeze) bayan Anyi halving a kwanana kin da suka gabata . c, Shigar manyan masu zuba jari (institutional investors) da kuma sabbin ETF. d, Raɗaɗin tattalin arziki da ke sa mutane su nemo mafita a cikin Harkan crypto. 2. Yaushe Zai Yi Correction? Yayin da hauhawar farashi ke Tashi , kasuwar crypto tana da halin yin gyara (correction). Farashin zai iya sauka zuwa kusa da $88,000 – $92,000 kafin ya sake hawa. Wannan shi ne lokaci ne da masu saka jari ke amfani da shi don ƙara holdings. 3. Shin Zai Iya Kai $100K? Idan mukayi la'akari da yadda ake samun karfi daga masu siye, da kuma matsin lamba daga fomo (fear of missing out), BTC na iya kaiwa $100,000 nan ba da jimawa ba – musamman idan kasuwa taci gaba da kasancewa Mai bada goyon baya. 4. Abin Da Yakamata Ka Yi Yanzu Idan kana da BTC: Yi tunani sosai kafin ka sayar – ka sa ido akan alamun kasuwa. Idan kana son shiga: Ka fahimci kasuwa sosai, kada ka siya kana tsora ce (FOMO). Karanci, ka yi nazari, kuma ka yi amfani da damar educational content kamar wannan. A ƙarshe: Wannan lokaci ne na hankali da hakuri. Idan Bitcoin ta wuce $96,000 yau, me zai hana ta kai $120,000 gobe? Amma ka tuna, kasuwar crypto na tafiya da zafi da sanyi. Ka zama mai bincike , ba mai sauri ba. #everyone #cryptocurreny
--
#TrumpCrypto 100 Kwanaki Na Farko Na Shugabancin Trump: Me ke Tafe Ga Kasuwar Crypto? Bayan kwanaki 100 da Donald Trump ya sake hau mulki a karo na biyu (idan aka dauka hakan ya faru), kasuwar crypto tana cikin yanayi na canji. Masu saka jari da masu sha’awar fasahar blockchain na tambaya: Wane mataki kasuwar crypto za ta dauka a wannan sabon mulki? 1. Tabbatar Da Manufofi (Regulations): A baya, Trump bai nuna goyon baya sosai ga crypto ba. Idan ya dauki matakan takaita amfani ko harkar crypto, hakan na iya haddasa faduwar farashi a kasuwa. Amma idan gwamnatin sa ta bude kofar amfani da crypto, kasuwa za ta samu kwanciyar hankali. 2. Tasirin Dolar Amurka: Idan gwamnati ta ci gaba da buga kudi da karin bashin gwamnati, darajar Dolar na iya raguwa – wanda zai sa mutane su karkata zuwa crypto a matsayin kariya daga hauhawar farashi (inflation). Wannan na iya kara darajar Bitcoin da sauran manyan crypto. 3. Huldar Da Kasashen Waje: Idan Trump ya kara matsin lamba ga kasashen kamar China ko Iran, hakan na iya haifar da rikice-rikice na ciniki da kuma sa wasu kasashe su dogara da crypto don kaucewa takunkumi – wanda zai iya kara amfani da crypto a duniya. 4. Fasahar Blockchain a Fannin Tsaro: Trump yana mayar da hankali kan kare martabar Amurka. Idan gwamnati ta fara amfani da blockchain wajen tsaro da tsabtace bayanai, hakan na iya kara amincewa da fasahar crypto a hukumance. 5. Matsayin SEC da CFTC: Gwamnatin Trump na iya sauya shugabannin hukumomin da ke kula da crypto kamar SEC. Idan aka samu shugabanni masu sassaucin ra’ayi, zai iya jawo karuwar hada-hadar crypto a Amurka. A Karshe: Kasuwar crypto na fuskantar sabon babi karkashin shugabancin Trump. Ko zai zama lokaci na bunkasa ne ko koma baya, zai danganta da irin matakan da gwamnati za ta dauka. Amma abu daya tabbatacce ne: crypto ba ta da iyaka, kuma tana da ikon kaucewa tasirin siyasa – idan aka yi amfani da ita da basira.
--
#NPF MENENE NPF? Menene NFP (Non-Farm Payroll) Data? NFP (Non-Farm Payroll) wani rahoto ne da gwamnatin Amurka ke fitarwa kowane wata wanda ke nuna adadin sabbin ayyukan yin da aka ƙirƙira a fannin da ba na noma ba (non-agriculture sector). Yana daga cikin mahimman bayanai da 'yan kasuwa, masu zuba jari, da Central Bank (Federal Reserve) ke duba domin fahimtar yadda tattalin arzikin Amurka ke tafiya. Me ake nufi da Strong NFP Data? "Strong NFP Data" na nufin an samu karin ayyuka fiye da yadda ake tsammani. Misali: Idan ana sa ran za a ƙirƙiri ayyka 180,000( jobs), amma aka samu Ya zarce zuwa 263,000, hakan na nuni da karfin tattalin arziki . Yadda Strong NFP ke shafar kasuwanni: USD (Dalar Amurka): Yana Kara daraja saboda yana nuni da tattalin arzikin da ke bunkasa. Crypto (BTC, ETH da sauransu): Yawanci suna fuskantar matsin lamba na rugu jewa (downtrend), domin ana tsammanin Fed zai iya ƙara ruwa (interest rates). Securities/Stocks: Wasu stocks na iya faduwa saboda tsoron hauhawar riba daga Baban Banki 🏦 Gold/Silver: Na iya yin kasa saboda mutane suna juya Kuɗin su suwana Kuɗin dala ($). --- Misali: NFP April 2025 (Fictional) New Jobs: 263,000 (vs 180,000 expected) Unemployment Rate: 3.4% (lowest in decades) USD Index: Ya karu BTC: Ya sauka daga $63,000 zuwa $60,200 Tambaya mai mahimmanci: What’s your strategy? (Wanne Dabarun Kake dashi?) Ka sayi dip? Ka tsaya ka jira ka kalli yanayin? Ko kuwa ka shiga da Kuɗi mara yawa?
--
Latest News
Bitcoin(BTC) Surpasses 95,000 USDT with a 0.37% Increase in 24 Hours
--
BNB Surpasses 600 USDT with a 0.18% Increase in 24 Hours
--
Solana's Stablecoin Supply and TVL Surge in 2025
--
New Hampshire Governor Approves Cryptocurrency Investment Bill
--
UK and US Near Trade Agreement to Reduce Tariffs on Steel and Automotive Exports
--
View More
Trending Articles
HOT MOMENTS: US President Donald Trump Says He Will Make a Big Announcement – The Market Reacts! Her
Moosa1
🚨 BREAKING: SEC Chair Paul Atkins to Deliver Keynote at..........................readmore
UNIC_PLATO
💥How I Watched People Turn Pennies into Millions — and What
Panda Traders
A live crypto bonus is up — no catch, no wait. It’s clean, f
Shehnaz098
Here's the hard truth about trading crypto with less than $1
Krypto_ Alchemy
View More
Sitemap
Cookie Preferences
Platform T&Cs